Ƙungiyar Haɗin kan Musulmai
From Wikipedia, the free encyclopedia
Kungiyar Haɗin Kan Musulunci ƙungiya ce ta kasa da kasa . Tana da membobi 56 *. Ƙungiyar tana ƙoƙarin zama muryar al'ummar musulmin duniya . Suna ƙoƙarin kiyaye maslahohi da ci gaba da jin daɗin musulmai.
Quick Facts Bayanai, Suna a hukumance ...
Ƙungiyar Haɗin kan Musulmai | |
---|---|
| |
Bayanai | |
Suna a hukumance |
منظمة التعاون الإسلامي, Organisation of Islamic Cooperation da Organisation de Coopération Islamique |
Gajeren suna | OCI da OIC |
Iri | international organization (en) , intergovernmental organization (en) da Islamic organization (en) |
Ƙasa | Saudi Arebiya |
Ƙaramar kamfani na | |
Mulki | |
Shugaba | Hissein Brahim Sem Taha (en) |
Hedkwata | Jeddah |
Tarihi | |
Ƙirƙira | 25 Satumba 1969 |
Kulle
OIC tana da wakilai na dindindin zuwa Majalisar Ɗinkin Duniya . Ita ce babbar ƙungiyar ƙasa da ƙasa a waje da Majalisar Ɗinkin Duniya. Harsunan hukuma na OIC su ne Larabci, Ingilishi da Faransanci.
An kafa shi a 1969 kuma tana da mambobi 25 * asali. Ta canza suna a ranar 28 ga Yuni 2011 daga Kungiyar Taron Musulunci zuwa sunan ta na yanzu.