Dabba
From Wikipedia, the free encyclopedia
Dabbobi sun kasu kashi biyu ne, akwai na gida akwai kuma na daji, na gida su ne kamar: Kaza, Kulya, Akuya, kare, zomo, Shanu, Doki, Talotalo, Zabo, Baru, Mage, da dai sauransu. Na daji kuma su ne wadanda ba'a ajesu a gida saboda hatsarin da suke da shi su ne kamar: Zaki, Kura, damisa, Maciji, Kerkeci, Kunama da dai sauransu.
Quick Facts Scientific classification ...
Dabba | |
---|---|
Scientific classification | |
Superdomain | Biota (en) |
Superkingdom | eukaryote (en) |
kingdom (en) | Animalia Linnaeus, 1758
|
Kulle
Wannan mukalar bata da Reference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da Reference (Manazarta) a cikin wannan mukalar.
. |
Quick Facts Scientific classification ...
Dabba | |
---|---|
Scientific classification | |
Superdomain | Biota (en) |
Superkingdom | eukaryote (en) |
kingdom (en) | Animalia Linnaeus, 1758
|
Kulle