Georges Pompidou
From Wikipedia, the free encyclopedia
Georges Pompidou (lafazi: /jorej fumefidu/] ɗan siyasan Faransa ne. An haife shi a shekara ta 1911 a Montboudif, Faransa; ya mutu a shekara ta 1974 a Paris, Faransa. Georges Pompidou shugaban kasar Faransa ne daga shekarar 1969 zuwa shekarar 1974 (bayan Charles de Gaulle - kafin Valéry Giscard d'Estaing). .
Quick Facts French co-prince of Andorra (en), President of the French Republic (en) ...
Georges Pompidou | |||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
20 ga Yuni, 1969 - 2 ga Afirilu, 1974
20 ga Yuni, 1969 - 2 ga Afirilu, 1974 ← Alain Poher (en) - Alain Poher (en) →
11 ga Yuli, 1968 - 15 ga Yuni, 1969 ← Jean Sagette (en) - Pierre Raynal (en) → District: Cantal's 2nd constituency (en)
3 ga Afirilu, 1967 - 6 Mayu 1967 ← Jean Sagette (en) - Jean Sagette (en) → District: Cantal's 2nd constituency (en)
14 ga Afirilu, 1962 - 10 ga Yuli, 1968 ← Michel Debré (en) - Maurice Couve de Murville (en) → | |||||||||||
Rayuwa | |||||||||||
Cikakken suna | Georges Jean Raymond Pompidou | ||||||||||
Haihuwa | Montboudif (en) , 5 ga Yuli, 1911 | ||||||||||
ƙasa | Faransa | ||||||||||
Harshen uwa | Faransanci | ||||||||||
Mutuwa | 4th arrondissement of Paris (en) , 2 ga Afirilu, 1974 | ||||||||||
Makwanci | Orvilliers (en) | ||||||||||
Yanayin mutuwa |
Sababi na ainihi (sankaran bargo lymphoma (en) ) | ||||||||||
Ƴan uwa | |||||||||||
Mahaifi | Léon Pompidou | ||||||||||
Abokiyar zama | Claude Pompidou (en) | ||||||||||
Yara | |||||||||||
Karatu | |||||||||||
Makaranta |
Lycée Louis-le-Grand (en) Sciences Po (en) École Normale Supérieure (en) lycée Pierre-de-Fermat (en) | ||||||||||
Harsuna | Faransanci | ||||||||||
Sana'a | |||||||||||
Sana'a | ɗan siyasa da Ma'aikacin banki | ||||||||||
Wurin aiki | Faris | ||||||||||
Employers | N M Rothschild & Sons (en) | ||||||||||
Kyaututtuka |
gani
| ||||||||||
Aikin soja | |||||||||||
Digiri | lieutenant (en) | ||||||||||
Ya faɗaci | Yakin Duniya na II | ||||||||||
Imani | |||||||||||
Addini | Cocin katolika | ||||||||||
Jam'iyar siyasa |
Union of Democrats for the Republic (en) Union for the New Republic (en) Rally of the French People (en) | ||||||||||
IMDb | nm1734895 | ||||||||||
Kulle