Jeremiah Hamilton
From Wikipedia, the free encyclopedia
Jeremiah Hamilton (an haifeshi a shekarar 1806/1807). Ya kasance me kuɗi ne a kasar Amurika wanda ya shahara a fadin kasar. Sannan ɗan dillali ne na kasar amurka wanda ya shahara a cikin kasuwancin sa.
Quick Facts Rayuwa, Haihuwa ...
Jeremiah Hamilton | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Haiti, 1800s |
Mutuwa | Mayu 1875 |
Makwanci | Green-Wood Cemetery (en) |
Sana'a | |
Sana'a | broker (en) da ɗan kasuwa |
Kulle