Jerin birane a Nijar
From Wikipedia, the free encyclopedia
Wannan shine jeri na birane da garuruwa a Jamhuriyar Nijar. Dukkannin manyan biranen kuma unguwanni ne a Nijar ko yankuna ko (commune). Su commune na nufin wani rukuni na uku a tsarin gudanarwa na mulki.