Keta Haƙƙin Mallaka
From Wikipedia, the free encyclopedia
Keta Hakkin Mallaka (a wasu lokuta ana kiransu satan aiki wato copyright infringement a turance) shi ne amfani da ayyukan da aka kiyaye ta dokar hakkin mallaka ba tare da izinin yin amfani da su ba inda ake bukatar irin wannan izini, don haka keta wasu Hakkokin kebabbu da aka ba wa mai hakkin in mallaka, kamar hakkin sake wallafawa, ko sayar wa da yadawa, ko kuma amfani da wani sashin mawallafin.[1][2]
Quick Facts Bayanai, Ƙaramin ɓangare na ...
Keta Haƙƙin Mallaka | |
---|---|
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | contravention (en) da intellectual property infringement (en) |
Kulle