Krasnodar
From Wikipedia, the free encyclopedia
Krasnodar ( Russian ) birni ne, da ke a Kudancin Rasha, a kan Kogin Kuban, kusan 148 kilometres (92 mi) arewa maso gabashin tashar Bahar Maliya ta Novorossiysk .
Quick Facts Wuri, Babban birnin ...
Krasnodar | |||||
---|---|---|---|---|---|
Краснодар (ru) | |||||
|
|||||
| |||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | Rasha | ||||
Krai of Russia (en) | Krasnodar Krai (en) | ||||
Urban okrug in Russia (en) | Krasnodar Municipality (en) | ||||
Babban birnin | |||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 1,138,654 (2024) | ||||
• Yawan mutane | 3,355.79 mazaunan/km² | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 339.31 km² | ||||
Altitude (en) | 25 m | ||||
Bayanan tarihi | |||||
Ƙirƙira | 1793 | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
• Gwamna | Yevgeny Naumov (en) (9 Nuwamba, 2022) | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Lambar aika saƙo | 350000–350921 | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci | |||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | 861 | ||||
OKTMO ID (en) | 03701000001 | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | krd.ru | ||||
Kulle
Quick Facts
Kulle
Ita ce cibiyar gudanarwa ta Krasnodar Krai (wanda aka fi sani da Kuban ). Tana da yawan mutane Jumulla 744,900 a 2010, 646,175 a 2002 da 620,516 a 1989.