MurhuFrom Wikipedia, the free encyclopedia Murhu ko Murahu yana daga kayan aikin gida Murhu dai abu ne da ake amfani da shi wajen dafa abinci da sauran girke-girke. Na abinci ne ko na wani abu ne da ake ɗorawa akan murhu. Duk da dai yanzu murhu ya zama tarihi a birni sai dai a ƙauyuka. Murhun gargajiya wanda aka sani iyaye da kakanni Akwai murhun duwatsu daake sakawa guda uku akwai Kuma murhun falanke irin Wanda kuma masu sana'an kwale kwale sukeyi Wanda ake zira itace aciki Sannan kuma yanzu Zamani yazoda murhun gawayi Wanda akeyinshi Da wayan dakecikin tayan manyan motoci Bayan ankona tayoyin Quick Facts Bayanai, Ƙaramin ɓangare na ...MurhuBayanaiƘaramin ɓangare na stove (en) Kulle murhu
Murhu ko Murahu yana daga kayan aikin gida Murhu dai abu ne da ake amfani da shi wajen dafa abinci da sauran girke-girke. Na abinci ne ko na wani abu ne da ake ɗorawa akan murhu. Duk da dai yanzu murhu ya zama tarihi a birni sai dai a ƙauyuka. Murhun gargajiya wanda aka sani iyaye da kakanni Akwai murhun duwatsu daake sakawa guda uku akwai Kuma murhun falanke irin Wanda kuma masu sana'an kwale kwale sukeyi Wanda ake zira itace aciki Sannan kuma yanzu Zamani yazoda murhun gawayi Wanda akeyinshi Da wayan dakecikin tayan manyan motoci Bayan ankona tayoyin Quick Facts Bayanai, Ƙaramin ɓangare na ...MurhuBayanaiƘaramin ɓangare na stove (en) Kulle murhu