Tagwaye
From Wikipedia, the free encyclopedia
Tagwaye ko Yan biyu na nufin wadanda akayi rainon cikin su tare kuma aka haife su a tare. Ana samun tagwaye ne daga cikin halittu masu mama kuma masu hauhuwa.
Quick Facts Bayanai, Ƙaramin ɓangare na ...
Tagwaye | |
---|---|
kinship (en) | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | biological sibling (en) da multiple birth (en) |
Bangare na | twins (en) |
Kulle
[1][2][3] Yawancin tagwaye sunyi kama da junan su a ta fuska ko dabi'a koma duka biyun, sai dai akan samu wadanda basuyi wata kama ba, amma wannan ba kasafai ba.[4]