Brigi Rafini
From Wikipedia, the free encyclopedia
Brigi Rafini (an haife shi a 7 ga Afrilun shekarar 1953) ɗan siyasan Nijar ne wanda ya kasance Firayim Minista na Nijar tun daga 2011. Dan asalin Iférouane a yankin Agadez kuma dan ƙabilar Abzinawa, Rafini ya kasance Ministan Noma a karshen shekarun 1980 kuma Mataimakin Shugaban Kasa na Hudu na Majalisar Dokokin Nijar daga shekarar 2004 zuwa shekarar 2009. An kuma naɗa shi a matsayin Firayim Minista bayan Mahamadou Issoufou ya kuma hau mulki a matsayin Shugaban Kasa a ranar 7 ga Afrilun 2011. [1] [2] [3] [4] [5] [6] [7]
Quick Facts firaministan Jamhuriyar Nijar, Member of the National Assembly of Niger (en) ...
Brigi Rafini | |||||
---|---|---|---|---|---|
7 ga Afirilu, 2011 - 3 ga Afirilu, 2021 ← Mahamadou Danda - Ouhoumoudou Mahamadou →
2004 - | |||||
Rayuwa | |||||
Haihuwa | Iferwane, 7 ga Afirilu, 1953 (70 shekaru) | ||||
ƙasa | Nijar | ||||
Karatu | |||||
Makaranta | École nationale d'administration (en) | ||||
Harsuna | Faransanci | ||||
Sana'a | |||||
Sana'a | ɗan siyasa | ||||
Imani | |||||
Jam'iyar siyasa | Nigerien Party for Democracy and Socialism | ||||
IMDb | nm5697687 |
Kulle