Chindrika Bandaranaike Kumaratunga
From Wikipedia, the free encyclopedia
Chandrika Bandaranaike Kumaratunga (Harshen-si| චන්ද්රිකා බණ්ඩාරනායක කුමාරතුංග,Harshen-ta| சந்திரிகா பண்டாரநாயக்க குமாரதுங்க; (An haife ta a 29 ga watan Yulin 1945) Yar Siyasar Sri Lanka ce, wanda itace Shugaban kasa ta biyar na kasar Sri Lanka, ta zama Shugaban Kasar daga 12 ga watan Nuwamba shekarar 1994 zuwa 19 ga watan Nuwamba shekarar 2005. Itace Shugaban kasa mace daya tilo da kasar ta tabayi har zuwa yanzu ba'a samu yar'uwarta ba, yarinyar tsofaffin firayim ministan kasar Sri lanka biyu ne, kuma ta taba zama shugabar jam'iyar Sri Lanka Freedom Party (SLFP) wanda tayi marabus a shekarar 2005.[1][2][3] A shekarar 2015 an zabeta a matsayin Shugaban ofishin national unity and reconciliation.[4]
Quick Facts Minister of Defence (en), 5. President of Sri Lanka (en) ...
Chindrika Bandaranaike Kumaratunga | |||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
4 Nuwamba, 2003 - 19 Nuwamba, 2005
12 Nuwamba, 1994 - 12 Disamba 2001
12 Nuwamba, 1994 - 19 Nuwamba, 2005 ← Dingiri Banda Wijetunga (en) - Mahinda Rajapaksa (en) →
30 Satumba 1994 - 5 Disamba 2001 ← Dingiri Banda Wijetunga (en) - K. N. Choksy (en) →
19 ga Augusta, 1994 - 12 Nuwamba, 1994 ← Ranil Wickremesinghe - Sirimavo Bandaranaike (en) →
| |||||||||||||
Rayuwa | |||||||||||||
Haihuwa | Colombo (en) , 29 ga Yuni, 1945 (78 shekaru) | ||||||||||||
ƙasa | Sri Lanka | ||||||||||||
Mazauni | Horagolla Walauwa (en) | ||||||||||||
Ƴan uwa | |||||||||||||
Mahaifi | S. W. R. D. Bandaranaike | ||||||||||||
Mahaifiya | Sirimavo Bandaranaike | ||||||||||||
Abokiyar zama | Vijaya Kumaranatunga (en) | ||||||||||||
Karatu | |||||||||||||
Makaranta |
Sciences Po (en) Sciences Po Aix-en-Provence (en) | ||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||
Sana'a | ɗan siyasa | ||||||||||||
Employers | Majalisar Ɗinkin Duniya | ||||||||||||
Kyaututtuka | |||||||||||||
Imani | |||||||||||||
Addini | Buddha | ||||||||||||
Jam'iyar siyasa | Sri Lanka Freedom Party (en) | ||||||||||||
Kulle
Zaka iya taimakawa ka fassara wannan mukalar da kyau ta hanayar danna gyara dake sama, ko kuma ka duba Shafin koyo domin sanin hanyar da zaka bi wajen yin fassara mai kyau.!
. |