Ibrahim Hassane Mayaki
From Wikipedia, the free encyclopedia
Ibrahim Assane Mayaki (an haife shi a ranar 24 ga watan Satumban, shekara ta1951 [1] ) ɗan siyasan Nijar ne, wanda ya yi aiki a matsayin Firayim Minista na Nijar daga 27 ga Nuwamban, shekara ta 1997, [2] zuwa 3 ga Janairun shekara ta 2000.
Quick Facts firaministan Jamhuriyar Nijar, Minister of Foreign Affairs of Niger (en) ...
Ibrahim Hassane Mayaki | |||||
---|---|---|---|---|---|
27 Nuwamba, 1997 - 3 ga Janairu, 2000 ← Amadou Cissé - Hama Amadou →
13 ga Yuni, 1997 - 1 Disamba 1997 ← André Salifou - Maman Sambo Sidiƙou → | |||||
Rayuwa | |||||
Haihuwa | Niamey, 24 Satumba 1951 (72 shekaru) | ||||
ƙasa | Nijar | ||||
Ƴan uwa | |||||
Mahaifi | Adamou Mayaki | ||||
Karatu | |||||
Makaranta |
École nationale d'administration publique (en) University of Paris 1 Pantheon-Sorbonne (en) | ||||
Harsuna | Faransanci | ||||
Sana'a | |||||
Sana'a | ɗan siyasa | ||||
Mahalarcin
| |||||
Employers | Paris Nanterre University (en) | ||||
Kyaututtuka |
Kulle