Jorge Carlos Fonseca
From Wikipedia, the free encyclopedia
Jorge Carlos de Almeida Fonseca GCNSC ( Portuguese pronunciation: [ˈʒɔɾʒɨ ˈkaɾluʒ dɨ alˈmejdɐ fõˈsekɐ] ;an haife shi 20 Oktoban shekarata 1950) ɗan siyasan Cape Verde ne, lauya kuma malamin jami'a wanda ya yi aiki a matsayin Shugaban Cape Verde daga shekarar 2011 zuwa 2021. Ya yi Ministan Harkokin Waje daga 1991 zuwa 1993.Da yake samun goyon bayan jam'iyyar Movement for Democracy ,(MPD),ya lashe zaben shugaban ƙasa na 2011 a zagaye na biyu na zaben. An gudanar da zaben shugaban kasa a Cape Verde a ranar 2 ga Oktoban 2016,inda aka sake zabensa da kashi 74.08% na kuri'un da aka kada.[1][2]
Quick Facts President of Cape Verde (en), Rayuwa ...
Jorge Carlos Fonseca | |||
---|---|---|---|
9 Satumba 2011 - 9 Nuwamba, 2021 ← Pedro Pires (en) - José Maria Neves → | |||
Rayuwa | |||
Haihuwa | Mindelo (en) , 20 Oktoba 1950 (73 shekaru) | ||
ƙasa | Cabo Verde | ||
Ƴan uwa | |||
Abokiyar zama | Lígia Fonseca | ||
Karatu | |||
Makaranta | University of Lisbon (en) | ||
Sana'a | |||
Sana'a | Mai wanzar da zaman lafiya, ɗan siyasa, faculty member (en) da marubuci | ||
Employers | University of Lisbon (en) | ||
Kyaututtuka | |||
Imani | |||
Addini | Cocin katolika | ||
Jam'iyar siyasa | Movement for Democracy (en) | ||
presidencia.cv | |||
Kulle