Magda al-Sabahi
From Wikipedia, the free encyclopedia
Magda el-Sabbahi, wanda aka fi sani da Magda, (; 6 Mayu 1931 - 16 Janairu 2020) yar wasan fim ce ta Masar da ta shahara saboda rawar da ta taka daga 1949 zuwa 1994.[1]
Quick Facts Rayuwa, Cikakken suna ...
Magda al-Sabahi | |
---|---|
Rayuwa | |
Cikakken suna | عفاف كامل صبَّاحى |
Haihuwa | Tanta, 4 Mayu 1931 |
ƙasa | Misra |
Mutuwa | Dokki (en) , 16 ga Janairu, 2020 |
Makwanci | Qubbat Afandina (en) |
Ƴan uwa | |
Abokiyar zama | Ihab Nafea (en) |
Yara | |
Karatu | |
Harsuna | Egyptian Arabic (en) |
Sana'a | |
Sana'a | Jarumi, darakta da mai tsara fim |
Muhimman ayyuka |
Girls of Today (en) Teenagers (en) Q79353308 Q12200327 Q16125961 |
Imani | |
Addini | Musulunci |
IMDb | nm0436527 |
Kulle