Magda el-SabahiFrom Wikipedia, the free encyclopedia Magda el-Sabbahi, wanda aka fi sani da Magda, (6 Mayu 1931 - 16 Janairu 2020) 'yar wasan fim ce ta Masar da ta shahara saboda rawar da ta taka daga shekarun 1949 zuwa 1994.[1]
Magda el-Sabbahi, wanda aka fi sani da Magda, (6 Mayu 1931 - 16 Janairu 2020) 'yar wasan fim ce ta Masar da ta shahara saboda rawar da ta taka daga shekarun 1949 zuwa 1994.[1]