Mullah Omar
From Wikipedia, the free encyclopedia
Mullah Mohammed Omar (Pashto : ﻣﻼ ﻣﺤﻤﺪ ﻋﻤﺮ , Mullā Muḥammad 'Umar ; ya rayu tsakanim 1960 zuwa 23 April shekarar 2013),[1] An kuma san shi da Mullah Omar, wani dan kungiyar jahadi ne a kasar Afghanistan kuma babban kwamanda wanda ya kirkiri kasar Masarautar Musulunci ta Afghanistan a shekarar 1996. Kungiyar Taliban ta Nada shi matsayin kwamandan imani ko kuma babban shugaba na kolin musulmai har zuwa lokacin magajin shi Mullah Akhtar Mansour a shekarar 2015. Majiyoyi da dama sun aiyana shi a matsayin shugaban gwamnati na koli a kasar ta Afghanistan tun daga kirkirar masarautar Musulunci ta kasar mai hedikwata a birnin Kandahar.[2]
Quick Facts Prime Minister of Afghanistan (en), Amir al-Mu'minin ...
Mullah Omar | |||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
27 Satumba 1996 - 13 Nuwamba, 2001
3 ga Afirilu, 1996 - 13 Nuwamba, 2001
1996 - 2001 - Akhtar Mansour (en) →
1996 - 2001 | |||||||||
Rayuwa | |||||||||
Haihuwa | Khakrez District (en) , 1960 | ||||||||
ƙasa |
Kingdom of Afghanistan (en) Republic of Afghanistan (en) Democratic Republic of Afghanistan (en) Islamic State of Afghanistan (en) Afghanistan | ||||||||
Mutuwa | Zabul (en) , 23 ga Afirilu, 2013 | ||||||||
Makwanci | Zabul (en) | ||||||||
Yanayin mutuwa | Sababi na ainihi (Tarin fuka) | ||||||||
Ƴan uwa | |||||||||
Yara | |||||||||
Ahali | Abdul Manan Omari (en) | ||||||||
Karatu | |||||||||
Makaranta |
Darul Uloom Haqqania (en) Jamia Uloom-ul-Islamia (en) | ||||||||
Harsuna | Pashto (en) | ||||||||
Malamai | Qazi Hamidullah Khan (en) | ||||||||
Sana'a | |||||||||
Sana'a | ɗan siyasa | ||||||||
Aikin soja | |||||||||
Digiri | Amir al-Mu'minin | ||||||||
Ya faɗaci |
War on Terror (en) Soviet–Afghan War (en) Afghan conflict (en) Battle of Arghandab (en) | ||||||||
Imani | |||||||||
Addini | Mabiya Sunnah | ||||||||
Jam'iyar siyasa | Islamic and National Revolution Movement of Afghanistan (en) | ||||||||
IMDb | nm12586610 |
Kulle