Ibrahim Babangida
Shugaban ƙasan Najeriya / From Wikipedia, the free encyclopedia
Ibrahim Badamasi Babangida Janar ɗin soja ne mai ritaya, kuma shahararren ɗan siyasa ne, sannan kuma tsohon shugaban ƙasa ne a Nijeriya, ya kasance a lokacinsa ya kawo cigaba da dama a zamanin mulkinsa. Kuma shine shugaban ƙasar da ya ƙirƙiri jahohi masu yawa musamman a arewacin Nigeria.[1]
Quick Facts chairperson of the Organisation of African Unity (en), 8. shugaban ƙasar Najeriya ...
Kulle